To dafarko zaka dakko gb WhatsApp, idan dashi kake amfani saika bude, idan yabude daga sama zakaga inda aka rubuta WhatsApp saika danna, zai nunamaka kasaaita pin ko pattern idana wayar ka mai Pinger ce zka zakagani agurin saika danna wanda kake so kai amfani dash,i sai kasiata wanda kakeso . To bayan kasaita saikai back, sai ka danna akan chatting dakakeso kaboye,bayan kadanne saika danna wasu layika uku daga bangaren dama daga kasa zakaga ansa 'hide chat' saikadanna to wanna chat din zabuya a in inda kasa security din naka. Mungode
Assalamu alaikum warahmatullah yan uwa barkankuda wannan lokaci Ayau insha allah zannunamuku yadda wayarka dagayau zata daina shama data. Wasu zakaga idan suka bude data sai sakonni suyita shigowa kota ina hakan yasa datar su bata dadewa take karewa, domin magance wannan matsalar seka dakko wannan application din mai suna net blocker, wannan shine zaibaka damar kai blocking din duk wani application dabakaso sakonni sushigo tacikinsa idan kabude data. Ga link din application din ga wanda yake so ya dakko https://play.google.com/store/apps/details?id=dev.tuantv.android.netblocker Mungode ku tura zuwa abokanku domin suma su amfana
Comments
Post a Comment