Yadda zaka boye chat a whats app

To dafarko zaka dakko gb WhatsApp, idan dashi kake amfani saika bude, idan yabude daga sama zakaga inda aka rubuta WhatsApp saika danna, zai nunamaka kasaaita pin ko pattern idana wayar ka mai Pinger ce zka zakagani agurin saika danna wanda kake so kai amfani dash,i sai kasiata wanda kakeso .

 To bayan kasaita saikai back, sai ka danna akan chatting dakakeso kaboye,bayan kadanne saika danna wasu layika uku daga bangaren dama daga kasa zakaga ansa 'hide chat' saikadanna to wanna chat din zabuya a in inda kasa security din naka. Mungode 

Comments

Logo

Daga yau datar ka ta daina saurin karewa