Daga yau datar ka ta daina saurin karewa
Assalamu alaikum warahmatullah yan uwa barkankuda wannan lokaci
Ayau insha allah zannunamuku yadda wayarka dagayau zata daina shama data.
Wasu zakaga idan suka bude data sai sakonni suyita shigowa kota ina hakan yasa datar su bata dadewa take karewa, domin magance wannan matsalar seka dakko wannan application din mai suna net blocker, wannan shine zaibaka damar kai blocking din duk wani application dabakaso sakonni sushigo tacikinsa idan kabude data.
Ga link din application din ga wanda yake so ya dakko
https://play.google.com/store/apps/details?id=dev.tuantv.android.netblocker
Mungode ku tura zuwa abokanku domin suma su amfana
Comments
Post a Comment