Yadda zaka bude group a whatsApp

Dafarko zaka bude WhatsApp app idan yabude zaka danna wasu layi uku a gefa dama daga sama zaka ga ansa 'new group'saikadanna akai zainunomaka mutanan dasuke a contact dinka saika zabi wanada zaka saka aciki. Wannan shine yadda ake bude group a WhatsApp mungode

Comments

Logo

Yadda zaka boye chat a whats app

Daga yau datar ka ta daina saurin karewa